Posts

MAJOR DA MUQARRABANSA AN KYAUTATA MUSU ZATO

ASHE SUNE SANADIN HADA BANGARORIN BOKO HARAM YAKI DA JUNA Jama'a ku nutsu ku karanta wannan bayanan da kyau Tsarki ya tabbata ga Allah, rikicin bangarorin kungiyar Boko Haram abin boye ya fara fitowa fili, marigayi shugaban sojoji Janar Ibrahim Attahiru da shugaban leken asiri da tattara bayanan sirrin tsaro na rundinar sojin Nigeria marigayi Birgediya Janar Abdulrahman Kuliya sune sanadin haddasa tsoho da sabon rikici tsakanin 'yan Boko Haram wanda ake kyautata tsammanin Shekau yayi mushe A cikin wani sabon rahoto wanda jaridar PR Nigeria ta wallafa jaridar da take da kusanci da rundinar sojin Nigeria, tace marigayi Birgediya Janar Abdurrahman Kuliya shine yake jagorantar tawagar mayaka sojojin kundunbala a lokacin da marigayi Laftanar Janar Ibrahim Attahiru yake matsayin babban kwamandan rundinar Operation Lafiya Dole a Arewa maso gabashin Nigeria Kafin a cire shi, a lokacin wasu tawagar mayakan Boko Haram sun tuba sun mika kai wato sun yanke shawaran ajiye makamansa wa run...

RAYUWA ABAR TSORO CE

  *BABU UZRI BAYAN MUTUWA* -  "Duk wani uzrin da bawa yake Ć™unshe dashi a lokacin rayuwarsa ne kaÉ—ai yake da ikon aiwatar dashi, yana mutuwa shikenan uzri ya Ć™are, abinda mutum ya shuka shi zai girba" - "Bayan mutuwarka a lokacin da aka É—auke ka izuwa makwancin ka, komai yana jin abinda kake faÉ—a ga masu É—aukar ka, amma saidai su mutanen da suka É—auke ka É—in basa taÉ“a jin abinda kake faÉ—a" - "Ya kai miskÄ©ni! Lallai ka sani cewa fa, a lokacin da ka mutu shikenan taka ta Ć™are, bayan an É—auke ka acikin makara babu wanda yake fuskantar halin da kake ciki balle ya karÉ“i Ć™orafinka, face dabbobi ko bishiyoyi, sai kuma ubangijin taliĆ™ai, to ka gabatarwa da kanka wani alkhairi wanda ba za kayi nadama ba bayan mutuwarka"

TARBIYYA A SHARI'ANCE

 Gabatar da Tarbiyyar Musulunci Da sunan. Allah mai yawan Rahama mai yawan jinkai, bayan haka:Saninku ne iyaye, malaman makaranta, da masu damuwa da gyara da kuma ci gaban al’umma cewa Tarbiyya ita ce tubalin ginin dan adam, ko dai tubalin gini, ko kuma tubalin toka. Duk wata tarbiyya da ba ta musulunci ba, ko wadda ta ci karo da ita, to tubalin gininta na toka ne, ko ba jima, ko ba dade sunanta rushashshiya, tarbiyyar musulunci ita ce daki-bari, kadaura babbar inuwa, kowa ya rabe ta sai ya huta, ballantana wanda ya tashi a cikinta. TO (1)Me ake nufi da Tarbiyya a Musulunci? Tarbiyya a Musulunci tana nufin “Gina cikakken Mutum Sannu a hankali; don bin umarnin Allah da na manzonsa, da neman yardar Allah, da samar masa da nagarciyar rayuwa duniya da lahira, bisa tsari irin na musulunci” (2)Menene hukuncin gina yaro Akan tarbiyyar Musulunci? Gina yaro akan tarbiyyar musulunci wajibi ne, kuma hakki ne daga daga cikin hakkokin yaro akan maifansa (ko walliyansa)Dalilai akan Haka: 1. Daga...

GUZIRINMU AYAU

  MU LE'KA MAKABARTA )> . AWANNAN GURIN- Wasu Rahama Suke Sha, Wasu Kuma DĹ©kan Tsiya Suke Ci. . AWANNAN GURIN- Wasu Sun 'Kosa A Tashi Alqiyamah, Sabo da Ni'mar da Suka hango A Gidansu Na Aljannah. Wasu Kuma Roko Sukeyi Kada A Tashi Qiyamar Sabo da Azabar da Suka Hango Tafi Wacce Suke Ciki Bala'i, . AWANNAN GURIN- Mutanan Kirkin da Ke Cikinsa dana Banzan dake Cikinsa, Suna yin Nadamar Lokacin da Sukayi Hasarar Sa, . NA KIRKIN CUKINSU: Suna Yin Nadamar Ina ma Ace Gaba daya Lokutansu Sun Qarar dashi Akan Bautar Allah, Sabo da Sakamakon Alkairin Aikinsu da Suka fara Gani. . NA BANZANSU KUMA: Suna Yin iihu, da Kururuwa, da Cizon Yatsa, da Takaicin Qarar da Rayuwarsu da Sukayi Akan Aikin Banza. . NI, DA KAI AYANZU- ZĂŁbi ya Rage Agremu, ga Irin Rayuwar da Muke Son yi Bayan Mutuwar Mu, . Ko dai Mu Zabi Rayuwar da Mala'iku Zasu yi ta Jibgan Mu, Kunamu da Macizai Suyi ta Saran Jikin Mu. Ko Kuma Mu Zabi Rayuwar da Zamu Samu Nishadi da Natsuwa Acikin Qabarin Mu. . Kada Dai...

NASIHOHINMU AYAU

 YADDA IYAYE ZASU MAGANCE MATSALAR DAUKE DAUKE DA YARA KEYI TIN SUNA QANANA NASIHA (2022) A Babi na Tarbiyya Duk Abin Da Yaronki Ya Dauka Idan Bai Tambayeki Ba Sannan Bake Kika Bashi Ba To Ya Ajiye Abin Kuma Idan Da Wani Yaro a Kusa Ki Dauka Ki Bashi Shi Yaronnaki Ya Haqura Sai Wani Lokacin Kuma Sannan Ki Tuhumeshi Dan Meyasa Na Aje Abuna Ka Dauka Baka Tambayeni Ba ? Ki Nuna Rashin Jin Dadinki Akan Hakan Sannan Ki Ladabtar Dashi . Hikimar Hakan Malaman Tarbiyya Sukace Don Kada Ya Tashi Da Wannan Dabi'ar Ta Dauke Dauken Kayan Mutane Basu Bashi Ba Wadda Idan Ya Ginu Akan Wannan Dabi'ar Idan Ba Kuyi Wasa Ba Sai Iyayensa Sun Zubar Da Hawaye Saboda Munin Dabi'ar Da Suka Gagara Datse Masa Ita Tin Yana Qarami  Jama'a Kun Fahimta............?RAYUWAR AURE BA HUTU DA JINDADI BANE KAWAI HAQURI YAFI YAWA NASIHA (2020) Karku Dauka Rayuwar Aure Hutune Zalla Da Jindadi a'a Duk Wadda Ya Fahimci Haka Toya Fahimci Lamarin a Baude Aure Ibadah Ne Da Kuma Haqurin Da Yakai Qololuwa Don A...

NASIHOHI DAGA NA 2024 ZUWA NA 2026

MU DINGA NAZARI AKAN TAIMAKAWA ADDININ ALLAH NASIHA MUHIMMIYA (2026)   Kayi Nazari Dakyau Tinda Kake a Rayuwa Wanne Taimako Ka Taba Yima Addinin Allah Wadda Ko Bayan Ranka Zai Iya Zama Sadaqatuj Jariya Gareka Kuma Kaci Gaba Da Taimakawa Gwar Gwadon Iko Idan Kuwa Ka Bin Cika Kaga Babu Tofa Har Yanzu Kana Da Sauran Dama Wadda Baza Kayi Nadama Ba Sai Kayi Qoqari Ka Ginawa Kanka Alherin Dazai Bika a Qabari Wadda Zai Yalwata Makwancinka Saboda Haka Muyi Qoqari Mu Ginawa Kan Mu Alherin Dazai Bimu Qabari Ta Fuskar Yawan Taimako Zuwa Ga Addinin Allah Da Kuma Mabuqata Da Sannu Allah Zai Isar Zuwa Ga Mizanin Mu Amma Sai Munyi Haquri Mun Kuma Kawar Da Kayi Da Hudubar Shaidan Ta Fuskar Talauci Da Yake Bijiro Mana a Yayin Taimako Kafin Mu Iya Taimakawa Addini Har Mu Sami Ingantaccen Masauki a Qabari Jama'a Mun Fahimta..........? GATAN DA ADAN ADAM YA SAMU SHINE KASANTUWARSA DA YAYI A RAYE NASIHA [2025] Babu Shakka Duk Wadda Allah s.w.t Ya Barshi Yini Daya To Ba Qaramin Gata Yayi Ma...

SUNNAH TAFARKIN TSIRA

MAFAKAR SUNNAH AYAU!!! Daga 🖊📝Ismail Hussaini Adam +2349047958802 Haqiqah Babu batun Sonkai, Salafawa da 'yan izala sune ke da'awar sunnah Haqiqanin ta zallar madarar sunnah babu gauraye. Dalilin wannan rubutu nawa: Shine nuna mecece koyarwar aqeedar sunnah. Da manufar Izala da Salafawa akan sunna dakuma mecece asalin haqiqanin aqidar sunnah ********MECECE AQIDAH******** Aqidah: amahangar Arufai (Malamai)_ wata hanyace wacce mutane suka kebance yadda zasu yi addini karkashin wata mazhaba bisa fahimtar magabata na farko, Bugu da kariaqidah takasance abace wacce take a aikace da furincin baka banda qudirin zuci. Ma'ana Azuci ni musulmine kuma nayarda da dukkan shika_shikan musulunci ina aikatasu amma bisa mazhabar malikiyya. To idan hakane madogarata bani da Ikon tilasta maibin mazhabar shafi'iyyah ko ko hanafiyya. Bani damar cewa sai sunbi Hambaliyya Idan mukayi duba danganeda yanayi nayanzu yadda rayuwa tashige rudani yadda Ake kawo abubuwa daban ...