NASIHOHINMU AYAU

 YADDA IYAYE ZASU MAGANCE MATSALAR DAUKE DAUKE DA YARA KEYI TIN SUNA QANANA NASIHA (2022)


A Babi na Tarbiyya Duk Abin Da Yaronki Ya Dauka Idan Bai Tambayeki Ba Sannan Bake Kika Bashi Ba To Ya Ajiye Abin Kuma Idan Da Wani Yaro a Kusa Ki Dauka Ki Bashi Shi Yaronnaki Ya Haqura Sai Wani Lokacin Kuma Sannan Ki Tuhumeshi Dan Meyasa Na Aje Abuna Ka Dauka Baka Tambayeni Ba ? Ki Nuna Rashin Jin Dadinki Akan Hakan Sannan Ki Ladabtar Dashi

.

Hikimar Hakan Malaman Tarbiyya Sukace Don Kada Ya Tashi Da Wannan Dabi'ar Ta Dauke Dauken Kayan Mutane Basu Bashi Ba Wadda Idan Ya Ginu Akan Wannan Dabi'ar Idan Ba Kuyi Wasa Ba Sai Iyayensa Sun Zubar Da Hawaye Saboda Munin Dabi'ar Da Suka Gagara Datse Masa Ita Tin Yana Qarami 


Jama'a Kun Fahimta............?RAYUWAR AURE BA HUTU DA JINDADI BANE KAWAI HAQURI YAFI YAWA NASIHA (2020)


Karku Dauka Rayuwar Aure Hutune Zalla Da Jindadi a'a Duk Wadda Ya Fahimci Haka Toya Fahimci Lamarin a Baude Aure Ibadah Ne Da Kuma Haqurin Da Yakai Qololuwa Don Akwai Ababen Daza Su Riqa Faruwa Daga Baya Kanaji Kuma Kana Gani Zaka Kau Dakai Don Idan Bakai Haquri Ba Zakai Ta Azabtuwa 


Shiyasa Mai Hikima Idan Anyi Aure Bawai Iya Zaman Lfya Kawai Yake Roqa Ba Yana Roqar Allah Ya Bada Zaman Haquri Saboda Ita Kanta Rayuwar Auren Haquri Yafi Yawa Cikinta Domin Duk Yadda Akaji Dadi Aka Rinqa Doki a Farkon Aure to Akwai Randa Haquri Zaifi Rinjaye Game Da Rayuwar Musamman Idan Ya"Ya Sun Fara Taruwa 


Mafi Tsanani Haquri Da Masu Aure Zasuyi Ta Fama Dashi Shine Lokacin Da Allah Yayi Musu Nisan Kwana Har Tsufa Ta Riskesu a Lokacin Babu Abin Dazai Sa Mutum Yaci Riba Da Moro Moro Game Da Rayuwar Auren Wallahil Azim Face (Haquri) Domin Kuwa a Lokacin Kyawun Fuskar Da Kagani Kace Kanaso Quruciyar Budurcinta Da Kagani Har Yake Baka Sha'awa Akwai Randa Zaku kwana Gado Daya Amma Baza Suyi Tasiri Ba, Lahaula Wala Quwwata Billa !


Meye Dalili Kuma Meya Tsofantar Da Ita Shine Yau Da Gobe Da Kuma Tai Makon Kusantuwarka Zuwa Gareta a Matsayin ta Na Matarka Daga Lokaci Zuwa Lokaci 

To Me Zai Tabbatar Da Ingancin Zaman Lokacin Da Babu Abin Da Zaka Gani Kayi Sha'awa Shine Haquri Da Kuma Tabbatuwa Akan Sunnar Manzon Allah s.a.w Ta Fuskar Cewa Lalle Shi Kansa Auren Ibadah Ne Da Ikon Allah Tuna Wayannan Ababe Zai Taimakawa Ma'aurIRIN MACEN DA SAMARI NA KWARAI SUKE MURADI NASIHA 2019

Bahaushe Yace Mata Mai Na Tuba Bata Rasa Miji Don Farinjini Ke Biye Da Ita Saboda Ladabin Da Take Dashi Ta Fuskar Neman Afuwa Idan Tai Laifi Babu Shakka Samari Sumfi Nuna Soyuwarsu Ga Irin Wayannan Matan 
.
Meye Dalili Sabda Ishara Ne Dake Nuna Cewa Zasu Zama Masu Cikakkiyar Da'a Ga Allah Da Kuma Biyayya Zuwa Ga Mijin Daya Aureta Kuma Da Sannu Zata Siffantu Cikin Sanfurin Matan Da Annabi Ya Siffanta Cikin (Mar Atus Saliha)

Comments

Popular posts from this blog

7 throwback photos of President Muhammadu Buhari as young man who loved his family and job

10 most Religious Countries in the World by Perception

Read Why Muslims Wear White Ihram Clothing During Hajj Pilgrimage