MUSULMI GA SAKO
MUSULMI ATASHI AKAFA DAULA DAN SAMUN INGANTACCEN RAYUWA inji Shahararren malamin salafiyyannan Sheikh Muhammad Adam Albany Zaria. Hakika shugaba yayi wadannan maganganu da shawarwarin agurare Ma bambanta da majalisai dadama. Domin nuni garemu ga hanyar tsira. Dakuma koyi da magabata. Don samun rayuwa Mai inganci, da zamantakewar rayuwa Mai tsafta. Ba kamar yadda wasu ke daukar zancen awata mahanga. Da tunani irinta miyagun mutani ba. Ga zancen malam; Tsokaci kan batun malam: Saidai haryanzu banji wani shahararren mutum daga cikin malamai ko shugabanni daga cikin musulmiba wanda ke karfafa Zancen. Duk da cewar maganan maganice na ciwon dayake damun musulmin duniya baki daya. Saidaima wasu daga cikin miyagun mutane dasuke fassara zancen da wani salo nadaban, tayadda suke kokarin cire ma'anar maganan na hakika su shigoda wani al'amari nadabam. Gadai Maganan da malam yayi; Mal. Yace ''Yakamata musulmi su kafa daula Dan gujewa ...