Posts

Yadda Ake download na Karatuttuka

Bidiyo ´Din Yadda Ake Downloading a Website din Sashin Addinin Musulunci na Kasar Nigeria watau DawahNigeria Ga Bidiyo dinnan Sanna ga Links a Kasa

Health Benefits You Can Get From Drinking Lemongrass Tea

Lemongrass has a citrus scent and flavor and a fresh, lemony aroma. According to Healthline, lemongrass essential oil is used in aromatherapy to help purify the air, alleviate stress, and improve mood. Lemongrass is also used as a people's remedy to aid in sleep, alleviate discomfort, and strengthen the immune system. Lemongrass tea is one of the most popular ways to consume it. 1. It contains antioxidants Lemongrass, according to a study, includes many antioxidants that can assist your body fight free radicals that can cause disease. These antioxidants may aid in preventing cell dysfunction within your coronary arteries. 2. It has antimicrobial properties Lemongrass tea's antibacterial qualities may aid in the treatment of mouth infections and cavities. Lemongrass essential oil had antibacterial properties against Streptococcus mutans bacterium, the bacteria that cause tooth decay. Additional research indicates that lemongrass oil and silver ions may function synergistically a...

My picts

Image
Rayuwar duniya watarana Sai labari Alpholtawy Alpholtawy

MY CARTOON MAKING

Video Cartoon By lpholtawy

YAKIN RUSSIA DA UKRAIM

WANNAN SHINE KADAN DAGA CIKIN ABABEN DA KE FARUWA Alpholtawy

SANIN COMPUTER DA SANA'O'IN CIKINTA

 Book 1 Daga Ismail Hussaini Alpholtawy Email 📧 hussainiismail257@gmail.com Nomban Waya📲 09047858802 Alpholtawy.Blogspot.com Ismaihussaini.code.blog Alpholtawy.Jw.Lt SANIN COMPUTER DA SANA'O'IN CIKINTA Gabatarwa Dukkan dangin Yabo da Godiya Sutabbata Ga Ubangiji Madaukakin Sarki ï·»Mai kowa Mai Komai, Tsira da Aminci Su Tabbata ga Fiyayyen Halitta ï·º Zababben Zababbu Mai Mukamin Ceto Abin Godewa Sha Yabo Annabi Muhammad (S.a.w). Da iyalan Gidansa Da Matayensa da Sahabbansa, da Masu binsa Cikin kyautata Ayyuka Har izuwa Ranar Sakamako. Ina Gode wa Ubangiji Daya bani Dama zan Wallafa Wannan Dan karamin Littafi, domin Amfanin al'uma Yakuma Zamo guziri Gamai Karatu Wannan Shine Littafi na Daya Zuwa Wani lokacin, Zan cigaba da Rubuta wani Makamancin Wannan Wanda Zai iya zama Cigabansa. ina Rokon Allah Yataimakeni. Ya Kasuwar Application Manhaja take Ita wannan kasuwar ta apps tana daya daga cikin hanyoyin samun kudi na...

WASIYAR WANI MAI HIKIMA GA DANSA A ZAMANIN INTERNET:

Yana cewa a cikinta: Lallai Google da Facebook da Twitter da Whatsapp da dukkan tsare-tsare (Platforms) É—in sadarwa: Rafine mai zurfi, halayen mutane sun bace acikinsa. Hankulan Matasa sun gushe a cikinsa! igiyarsa ta tafiyar da kunyar yan mata, Jama’a da daama sun halaka! Ka kiyayi yawo a cikinsa, Kazama tamkar Æ™udan zuma a cikinsa, kada ka tsaya ashafi sai mai kyau, domin ka amfanar da kanka dashi sannan ka amfani wasu. . Yakai Dana: Kada ka zama kamar Æ™uda, wanda ke tsayawa akan komaai, mai kyau da mara kyau, sai ya dauki cuta ba tareda ya sani ba. . Ya kai Dana: Lallai Internet kasuwa ce mai girma, babu wanda ke bada kayansa kyauta, kowa nason wani abu kafin ya bada kayansa. A cikinsu akwai wanda ke son bata halaye amadadin kayansa! Acikinsu akwai wanda ke fitar da fikira rikitacciya, cikinsu akwai mai neman shahara, acikinsu akwai na Æ™warai, don haka kada kayi wata mu’amala da Mutum har sai ka bincika sosai. . Yakai Dana: ina kashedinka da kunce Æ™ulle-Æ™ulle, domin wasunsu tarkon...