TAYA ZA ASAMU ZAMAN LAFIYA ATSAKANIN AL'UMA
Dolene Sai Mun Tabbatar da Adalci A Tsakaninmu Cikin Ayyuka da Maganganun Mu, Sannan Kowa Yatsaya Iya Matsayinsa Mudaina Kutsawa Cikin Al'amuranda Basu Shafemuba Walau A Addinan ce Ko Azamanan ce, Anayiwa Al amura Kutse Tayadda hakan ke janyo AKasa Gane Hakin Menene Mafi Dacewar Al`amuranmu na Rayuwa, Har yazamto Munkasa gane Ina karya take damu gujemata ko kuma ina gaskiyar take Dan Mubi Sau dayawa Duk Al Amari inba afanninka Zakayi jawabi ba Anasa Ran Barbarka zatafi Gyara yawa.
ALLAH Kasa mu iya da Bakinmu mufi karfin Zuciyarmu.
📝📃Alpholtawy
Comments