Muhimman Tambayoyi
Tambayoyi Muhimmai
Wanda ALLAH yafara Halitta A Mutane Shine....?
Mafificin Rana Aranakun sati itace....?
Azumin Litinin da Alhamis Suna Rukunin....?
Sallama Yayin Idar da Sallah Rukunine na....?
Wanke mamaci Rukunin sa Shine....?
Asuwaki a Alwala Matsayinsa....?
Cin Abinci da Hannun dama umarnin Na....?
Mutunci Yana sa mutum Yasamu....?
Azumin Alhamis da Juma'a Matsayin sa shine....?
Farillan Alwala guda....?
Wanke fuska A Alwala matsayinsa Shine....?
Niyya A Sallah Matsayinsa Shine....?
Niyya a Wankan Gawa Matsayin sa Shine....?
Malamin makaranta Aikin sa shine....?
Cin Naman Alade matsayin sa amusulunci shine....?
Zakkan Fidda Kai Matsayin sa....?
Likita Aikinsane....?
Salloli nawa Akeyi akullum....?
Azumin Ramadan anayinsane....?
Tsarki itace....?
Wanda Wajiban Wanka guda....?
Farillan Wanka....?
Sunnonin Alwala guda....?
Ranar da aka Haini Annabi Muhammad (S. A. W) shine....?
Dare lokaci ne na....?
Juriya alamu na....?
Ilimi shine....?
Zaman banza ga matashi Shine....?
Asalin Raunin Mace Daga...Yake?
Zafin Kishi ga mata Alamu ne na....?
Kula da damuwa da mutum alamune na....?
Wankan Shiga Makka matsayin sa Amusulunci shine....?
Kwad'ayin Duniya yanasa?
Comments