MATSALAR TSARO A NIGERIA Post 1 (!)
BABA YAKASA
MATASALAR TSARO AKASATA
Leave the issue that he has doing well kawai muce Baba yakasa. Abin na Bu'katar Tunani ne.
Idan zamuyi adalci wa kanmu kuma mufadi gaskiya, Wallahi matsalar tsaro a nigeria, kasawar kayan aikin Jami'an tsaron governati ce. bawai ina nufin bata da karfin yaqarsu ba, kawai taki tayi abinda yadacene dan ganeda lamarin. Tahanyar nazari dakuma bawa jami'ai kayan aiki dakuma da nauyi da bada tallafi ga iyalin duk wanda yarasa Ransa akan yaki da 'Yan ta'adda.
Kullum al'amuran kara rikicewa yakeyi, Tambayata anan itace:
Waishin su 'yan ta'addannankam aljanune, kokuma aljanune suke basu kayan aikine. Wadanda dasuke amfani dasu, Kama daga ci shansu har zuwa makamai dasuke amfani dasu, dakuma man da suke sakawa a ababen hawansu. da'akwai alamar tambaya anan gun!
Shin anya acikinmu babu masu daukan nauyinsu? kokuma makiyanmu ne ke basu mafaka da tallafi?
Idan akwai kuwa suwaye wadannan mataimakan nawu? Kuma a ina suke? Are the citizens of nigeria? Or they are in another countries?
Shin nigeria anya batada makiyan boye na cikin gida da waje? In akwai to suwaye kuma a ina suke?
Amsar wadannan maganganu nawa suna nan acikin wannan kalmomi guda uku.
#BABA_A_BINCIKA
Gadai ni abinda na bincika da kuma hasashen tunanina.
Dafarko dai ina zargin Turawan yamma, bisa wasu kwararan dalilai guda biyar ( hudu ) danganeda dambaruwar dake faruwa a Arewa ( daya ) kuwa danganeda abinda ya faru na End Sers a kudu, ga dalilan kamar haka.
1. Kungiyoyin da addancin da ake jinginasu dasunan Musulmi, wadanda kuma ayankunan Musulmi suke.
tayadda suke kashesu suna kuma korarsu daga gidaddajinsu. Idan musulmin gaskiyane ba dan gwangilaba, abinda zasuyi koyi dashi, shine Alqur'ani da hadisan manzon Allah.
A alqur'ani da hadisi abinda ake nufi da hakikanin jihadi shine, yada addinin musulunci. Kuma ni naga arewa mafi yawansu musulmine. Idan gaskiyane kudanci ai shine guri mafi karancin musulmi, dan me ba'akai Jihadin can ba?
Amsa
Sharrine na turawan yamma inda suke amfani da masu raunin addini, suna ida nufinsu domin su samu damar samun hanyar shiga kasarmu.
Nazari
Duba abinda yafaru akasashen Gabas ta tsakiya, danganeda larabawa Sunnah, da kuma Sauran Qabilun Shi'awa, na yanki Fakistan, Iran da Iraqi .da kuma Cecenistan, Afghanistan, Dimashqi, dakuma wasu yankuna na Syria (Shaam) dama sauran kasashen na gabas ta tsakiya.
Suma turawan yammane sukayi amfani dawasu bangare masu rauni acikinsu na ('yan ta'adda). Suka wargaza kasan sa'annan suka lalata Arzikin dake cikinta, har wayau kasashen dukkansu alalace suke.
Misalin kamar irin ta nigeria ce, suma daga rikicin kabilaci suka fara, saikuma rikicin yanki, akazo rikicin Aqeeda, daga karshe aka dawo dana yanki, har izuwa yau bala'i suke kan Tafkawa akasashennan nasu.
2. Dalilin na biyu dayasa nake zargin turawan yamma shine; Kashe maluman addinin musulunci da Pastoci masu gaskiya da akeyi, akan don suna wayar wa mutane kai dan ganeda Sharrukan yahudawa, Duk wanda yake karanta Bibble ko Qur'ani yanajin yadda Allah yake kiran yahudawa, dakuma zarginsu, akan sauya Littafi dakuma Nuna finkarfi da zalunci akan mutane. Acikin Alqur'ani Allah yanuna mana haqiqanin kiyayyar da sukeman dakuma son mallakar duniya, dasuke so akanmu da mamaya.
yadda Allah yake cewa (s.w.a).
''Bazasu gusheba suna yakarku Tako wata 'bangare harsai kun Ridda kunbar addininku''
Wa'iyazu billah kokai Christa ne, kasani kaima basu barkaba inda suke batanci akan Nana Maryamu (Mary). dakuma sukarta da Qazafin zina, da kuma kisan gillah dasukeyiwa 'Yan addinin Christa kafin zuwan Hitla.
Wallahi matsalar duniya ayanzu sune yahudawa Allah kayimana maganinsu.
3. Dalili na uku kuwa shine: yadda ake ayyana wasu wadanda sune jigogin nigeria ayanzu Cikinsu harda Ministan Sadarwa da Tattali ta kasa watau Isah Ali Ibrahim fanmi. Ana ayyadasu amatsayin wadanda za'a hara nan gaba.
tareda hallakasu da karyar ta'addanci kamar yadda yafaru awadancan kasashen, Na gabas tatsakiya, inda akatabin masu hikima da fasahar tsaro da tattalin arzikinsu akayi ta kashewa, da sunan yaki da ta'addanci.
4. Dalili na hudu kuwa shine Yadda ake samun makamai ahannun 'yan ta'addan Nigeria: har yana fin na Jami'an tsaron governati. Wanene ke bawa 'yan ta'adda makamai haka yadda kasan ba aduniyarnan suke samuba.
To Wallahil Azim koda Aljanune suke basu inbabu Munafinci da Gilli da Tuggu. Wallahi za'asan Suwaye. Wadanda ke basu makamai.
Masu basu kuwa sune 'yan world totalirial government. kuma sune wadanda sukeson ahada duniya karkashin mallakin Mulki guda. Wadanda suka sha Alwashin gamawa da dukkan wata Al'uma dasuke ganin zai kawo musu cikas, gurin cimma burikansu na mulkan duniya.
Domin a imaninsu shine babu wata rayuwa bayan ta duniya, balle sakamako yabiyo baya.
Tayadda suke anfani da 'Yan ta'adda dakuma salon tsarin ta'addanci, da babu irinsa kamar kirkiran gungiyoyin Shan jini, dakuma na Zubaddda jini. wato kashe halittu abayan kasa, tahanyar amfani da makamai, da kwayoyi, dakuma ma abubuwan ci, dana sha, harda suturar sakawa dakuma iskar damuke She'ka.
Kuma wadannan Mutane Sanannune aduniya. kuma suna da Cibiya tasu Me zaman kansnta. inda suke Aiwatarda munanan manufofinsu, kama daga Mulkin mallaka, dakuma sa baki aharkokin tsaron kasashen duniya.
Wadannan kad'an kenan daga cikin kananan Burikansu, kafin manyan su bayyana dakuma cikar 'Kudirinsu.
Muna rokon Allah yakarya Wannan daula, yakuma wulakanta mambobinta gaba dayansu. Allah yadirkakesu yataimaki bayinsa Nagari.
5. Dalili na biyar kuma na karshe a dalilaina daga cikin wadannan dalilan Shine.
Faruwar EndSers dakuma wanzuwa da tasirin da sukayi a Nigeria. ayankin Kudancinta, Sun yi tasiri wajan Illata muhallan wasu, da Shaguna, da kwantina, da kona kone.
Hakika babu shakka masu wadannan mummunar manufa, sunada wakilansu akowace kasa, inda suke amfani dasu, Su hura wutar rigima da tashin hankali, da Hatsaniya tareda tallafawa wani sashi acikinsu.
Da taimaka musu da makamai kamar dai yadda yake faruwa. Hakika Sunyi abinda sukayi na Zalinci. Harda suka kuma kara ingiza yan Arewa suma su motsa. Sai kuma Allah yasanya musu saukin rai. tareda nuna rashin yarda domin 'bata kasane.
Ahakikanin gaskiya gidajan juna muke rusawa, kuma masana'antun 'yan uwa muke konawa kuma illar mu zata shafa, tayadda daga baya zamuzo mu ciza yatsa, muyi Allah wadai da Lamarin Mu da kanmu.
Idan da Za a kama rikicin a Arewa dakuwa Sabuwar masifa ta kara aukuwa acikin kasa.
daga nan sai sukawo tallafin magunguna da abinci. Muna Ci muna Mutuwa. Ga matsalar tsaro kuma, Sai su kawo Jami'ansu na kungiyar World totalirial goverment. Za'a kawosu suci gaba da kashemu dasunan yaki dayan ta'adda. Har awargaza kasanmu kamar yadda yafaru agabas ta tsakiya. Kuma sunfara da al'umar Musulmine domin musulmi sunfi yasa. Kuma sunfi karfi.
Amma idan sunjiyo kan kawo zasu afka. Don haka #Mukula.
Nigeria maza da mata manya da yara Christians and Muslims ayi hattara.
#Qaalu_Bale_garemu
Muyita Rokon Allah yakawo mana mafita Amma saina gyara ka gyara Mun gyara Kun gyara Sun gyara. Allah yakaremu, kataimakemu da gyara.
Comments