HANYAR KUTSE TA SIYASAR YAHUDAWA

Gabatarwa Dukkan Yabo ya Tabbata ga Allahﷻ Wanda yayi Rana, Da wata, yayi Halittun Duniya da Dukkan Abinda Yafaru Iyawarsane. Muna yabamasa, Muna Godiya Agareshi, Daya Sanyamu Cikin Al`uma wacce take Mafificiya. Wacce tazamo Mafi daraja daga Cikin Al`umomin da Allah Yake Sanyawa adoron Kasa, Karkashin Manzo Mafi Daraja Cikin Manzanninsa Mafiya Daukaka Annabi Muhammadﷺ. Muna Godemasaﷻ daya Sanyamu Musulmi Kuma Masu Kokarin Neman Sanin Gaskiya Dakuma Bincike Akan abinda Zai Zama Hanyar Tsira Agaremu. Bayan haka; hakika Ban Wallafa Wannan Rubutu nawa Domin Cin Zarafin Kowa ba Sai Dan Fayyace Haqiqanin Abinda Allah ne Yamana Ishara Cikin Littafinsa Mai Tsarki Karkashin Ayoyi dayawa Amma Zangina Rubutuna akan Wannan ayoyine Guda biyu Wadanda Suke Bayani Karara Akan Siyasar Dunya watau Dilomasiyya Fadisa ``Yahudu da Nasara Basa Yarje Muku Harsai kunbi Tafarkinsu`` Dakuma Fadinsa ´´Bazasu Gujeba Suna Yakarku Harsai Kunbar Addininku Insun Samu Iko`` Amma Kuma Ubangiji Yafada mana Wadanda Suka Fi Gaba Da Musulunci Dakuma Wadanda Suke da Sassaucin Ra`ayi Inda Yake Cewaﷻ ´´Zakasamu Mafiya Kusancin Soyayya ga Wadanda Sukayi Imani, Sune Wadanda Suke Riya Cewa Lallai mune Nasara Saboda Acikinsu Akwai Malaman Qissisin da Ruhban`` Wadannan Ayoyi da Makamanatansu Sune Babban Abinda Zagina Maqala ta Akai, Haqiqa Ubangijiﷻ Shine ya Sansu, Kuma shidin Yafimu Sanin Halayemsu, Shiyasa Shi da Kansa Yake Bayyana Mana Halinsu, Kuma Yayimana Gargadi Akan cewa kada Muyarda Mubi Tafarkinsu, Domin Sudin Daga Wadanda Ubangiji Yayi Fushi dasu Saboda Kin Aiki da Gaskiya ne, Sai kuma Batattu Wadanda Suka Ki Sunemi Ilimin Da Zasu Fayyace Gaskiya, Wannan Shi Yahukumta Dolene Kanemi Ilimi, Kuma Dolene Kayi Aiki Da Iliminka Wajen Neman Lahira, Inkuwa Baka nema ba Bakada uziri agun Ubangiji, domin Yafada mana Kuma Inkasamu Bakayi Aiki bama, Shima Qalubalene Domin zai iya Zama Hujja akanka, Fatanmu Ubangiji Yabamu Ikon Aiki da Ilimin da Yabamu Yakuma Bamu ilimi na Tsoronsa da Aiki dominsa Yahore mana Sanin Gaskiya Da Aiki Da Ita. **Mawallafi ✍️** Ismail Hussaini Alpholtawy **Website** alpholtawy.jw.Lt **Tsikaci;** Banyi Wannan Rubutu Domin Cin Zarafin Wani ko keta Mutuwacin wataba. Nayishine Domin fahimtar da Wasu wadanda Suka Jahilci Lamarin Diplomasiyya Na Yanzu, Tayadda Aka kasa gane Menene manufar mamayar Turawa Dakuma Illar dasuke Jefawa Al'uma, Misali Mafi girma Irin 'Barnar rayuka dasuka haifar a Gabas ta Tsakiya dasunan Rikicin Aqeedah dakuma Addini. Lamarin Zai Karene Akan Gida Kuma Yankinmu Africa Tayadda Suka Maidamu Bayi Kuma Suke Sa Muna kashe Junarmu Domin Biyan Bukatunsu.  
**MAQALA TA FARKO** Bayanin Suwaye YAHUDAWA
 **MAQALA TA BIYU** Kutsen YAHUDAWA a Gabas Ta Tsakiya
 **MAQALA TA UKU** Illar dasuke Yiwa Larabawa Na Mulkin Kama Karya
 **MAQALA TA HUDU** Illar Dasuke Yiwa Africa Ayanzu
 **MAQALA TA BIYAR** Hanyoyin dasuke Bi Don Kutsewa Duniya 

    Zanyi Bayaninsu Daya Bayan Daya INSHAALLAH Inafatan Mai KARATU Bazai Gajiya ba, Zan takaita Rubutun Nawa Domin Ina Sanyawa A Social Media Dan yazama nasayashi a Post Guda Daya. 

**MAQALA TA FARKO**
 Bayanin Suwaye Yahudawa Dukkan Mai bibiyan Tarihi Kokuma Wanda yake Karanta ALQUR'ANI Basai Anyimasa dogon jawabi ba, Yasan YAHUDAWA Sufarsu Ahali Saidai Ayanzu Idan Zamu Nemi Saninsu Zamuce Mutanen da 👉Hitila Ya Yakesu 🔥. Wad'anda Ayanzu Sukafi Rayuwa awadannan Kasashen kamar Haka; US, UK, Canada, France, Germany, Italy, Portugal, Turkey da sauransu. Wad'anda Suke a Yammacin Duniya Kuma Suna da Karfin Iko Tayadda Yazama Kaso Saba'in da Biyar Cikin Dari (75%) Na duniya Su Suke juyata Da ikonsu na Salon Mulkin kama Karya Dakuma Zalnci Hakan yafaru ne Dalilin Mugun halinsu Na Tusa Talauci Da Ta'addanci Wa Dukkan Kasar dasukaga Zata yimusu Tawaye Harsai Sunkarya Daukarta. Mai Karatu Na iya Tambaya Shin Menene ikonsu Da Gadara? **Amsarka itace:— Sunada Karfi Iko aduniya Sunada Kudi Wanda Sunhada Wad'annnan Abubuwane tahanyar Tanadin da Suke fata na Kare Kansu a Yaki Idan ta fado Musu domin Gamai bibiyan Tarihi yaji Yadda aka Tarwatsamusu Daula A Yakin Duniya ta Biyu akayi Kusan Karar Dasu Adoron Kasa. Wannan Dalili yasa Suka kulla kawance da Junansu Suka Kuma fara Tattali da Tara Makamai da Kutse Cikin kowace Al'uma domin Suyada Kansu aduniya Dan Subazama Takowani Shashi, Suna da Qungiyo Ayanzu kamar haka; 👉NATO (North Atlantic Treaty Organization 👉CSTO (Collective Security 👉G7 (Group of Seven) 👉EU (European Union) Sannan Suntara Makamai Ba Adadi Sunada Karfi Fiyeda sanin 'Dan Adam, Kuma Zasu iya Tunkarar kowa Aduniya, insuka farwa kasa To ALLAH ne Kawai Gatanta Amma Babu Mahaluqinda ya isa Yatsayar musu Da Aniyarsu Sai ALLAH Saikuma In Ansamu Masharranta Irinsu. Muna Rokon **Ubangiji ** yatsaremu daga Sharrin YAHUDAWA.

 **MAQALA TA BIYU**

 Kutsen yahudawa a Gabas Ta Tsakiya Wannan Maqalar zata iya Zama izina kokuma nace Hannunka Mai Sandan ga Hukumomi Dakuma Shugabannin Africa. Haqiqa Larabawa Sundauki YAHUDAWA amatsayin Aminai Kuma Mataimaka, Wanda Aminci yakai alakar Auratayya Tashiga Tsakaninsu Tayadda Suna Auren juna Kamar Yadda Addinin Musulunci yasawwaqe. Tofa Saidai Awannan zamanin Juyin Yanyi Yacanza al'amuran, Tayadda Yahudawa Suke Amfani dawannan HANYAR Suna Sanya Gaba da Tsanar juna Wa YAHUDAWA Tahanyar Cusawa 'ya'yansu mata Suna Koyamusu Yadda Zasu Sanya Mijin Daya Auri Bayahudiya Yakori Dansa Ko Kaninsa kowani Nasa Wadda Yake Karakashinsa Saboda Sharri irinna Matayen YAHUDAWA dasuka Auro, Kuma hakan Koyine daga Iyayensu domin Acewarsu Hakan Shine Zai fara Karya Daular Larabawa Domin Awannan Lokacin babu Daular datake Qalubale agaresu kamar Larabawa Domin Sunfi Kusa dasu kuma Sune Al'uma mafi yawa Awannan Lokacin. Wannan Shine Farkon Faruwar Rushe Daular Larabawa. 

 **,MAQALA TA UKU**
 Illar dasuke Yiwa Larabawa Na Mulkin Kama Karya Bayan Sun Karya Karfinta da mata Sai kuma Suka Fara Yakar Tattalin Arzikinta Tahanyar Yanke Huldar Kasuwancinsu da Kasashen Duniya. Ga GA'bar Tambaya! Taya Zasu yanke Huldar Kasuwancinsu da Kasashen Duniya? Amsar mu Anan itace;— Sunyi Amfani da Wasu 'Yan Gidan Gofnatin da Larabawa ke Mulka Wad'annan Wad'anda Yayunsu da Iyayen Gidansu Suka Kora Sukayi Amfani Dasu Wajen Kirkiran Qungiyoyin Ta'addanci domin Suyi Kamfen din 'Bata Wannan Daular datayi Sanandin Barinsu Gari daganan YAHUDAWA Suka Karfafa Wad'annan Qungiyoyi na Ta'addanci Suka Taramusu Kudade da Makamai Suka Dinga Ruguza Al'uma Gefe Guda Kuma YAHUDAWA Suna Shigowa Suna Bada Magunguna Masu Illa Dasunan Tallafi Suna Kashe Al'umar da Gubar magani 'yan Ta'adda sunayi Da Bindiga da Bomabomai. Sannan A'bangaren Gofnati Sunshiga Da Zimmar Zasu Taimaki Gofnatin Amma Suna bata Bashin Makamai Sannan dahakan Sukayi Amfani Suka karya Wannan Daular Suka Ruguza Himma da Mafarkin Wadannan Shuwagabannin Har ila Yau Kasashen Larabawar Gabas ta Tsakiya Suna Cikin halin Tausayawa da Alhini da Kuncin Rayuwa da Halin Tausayawa
. **MAQALA TA HUDU**
 Yadda Suke Wanzar da Shirin Kutse Cikin Al'umar dasuke So! Suna yin Wannan ayyuka nasune tahanyar damuka ambata abaya, da mata Dakuma Tsirar da Tsiro na 'Yan Ta'adda daga Cikinku Wanda Hakan Zaibasu Daman Saida Makamai Akasarku, Tayadda Zasu Sami Damar Shiga Gofnatin Kasarku daganan sai su Karya Tattalin Arzikin Kasarku. Sannan Daga Baya Suma Sufara Shigowa suna Baku Guba dasunan Magani. Tabbas Akwai Wani Mummunar aiki Wanda YAHUDAWA Suke Shiryuwa Wanda Wannan Tafi Shafan Wad'anda Suke Musulmi Domin Acewarsu Bisa bincike dasuke Aiwatar wa ''Nan Da 'yan Wasu Shekaru Duniya da Mulkin ta Zaikoma Hannun Musulmi Wannan Dalili Yasa Suke Kirkiran Wasu Qungiyoyi Wad'anda Suke Fada da Rusa Tsarin Musulunci Dakuma Hadin kansu Dama Uwa uba Tunkud'esu Akan Turbarsu ta Imani Da Ubangiji ALLAH izuwa Ga Bautan Aljanu da Kaucewa Hukumcin Ubangiji Izuwa Hukumci na son Zuciya Maras Tushe Da Asali. Tambayar dayakamata Me Karatu yayi; Taya Suke Aiwatar da Wad'annan ayyuka kuma me Suke So Su cimma kuma Menene Qungiyoyinda Suke Kirkiran? Suna Aikinne Kaitsaye Domin Rushe Bautar Ubangiji Dakuma Hani akan Aikin Da Littattafan Ubangiji Sannan, Domin Burinsu Sumulki Duniya Amma hakan Bazai yiwuba Matukar Mutane sunada Tsarin rayuwa Da Addini Domin Hakan Zaihanasu Samun Cikakken iko Dakuma Dama, Saboda Haka Aikin da Zasuyi nafarko Shine Raba Mutane da Addini, Ba Musulunci kadaiba; Dukkan Addinin dasukaga yanada Littattafi Burinsu Su Sanyawa Mabiyansa Rauni Tayadda Zasuyi Amfani da Matsalolin Aqidar Addinin Suhaddasa Rigima daga Baya kuwa Su fara Yiwa Malamanku Kisan Gilla dasunan Suna kawo Sabanin ADDINI. 
 **MAQALA TA BIYAR**
 Kammalawa da Bayanin Hanyoyin dasuke Bi Don Kutsewa Duniya Dukkan Godiya ta Gabbata Ga Ubangiji Mahalicci, Mai Hukumci Bisa Adalci Mai Karamci Baya Butulci Sassauci Baya Ha'inci. Masani Mai Bada Kyautar Komai Mai Yadda Yaso Ayanda Yaso Ko Anaso Ko Ba'aso, Salati Da Aminci Sutabbata Ga Shugaba Ja Gaba Mai Martaba Annabi (S. W. A.) Da Iyalan gidansa mataye da Yayayensa Da Sahabbansa Ubangiji kayimusu Aminci Aminci mai Yawa. Bayan Haka Wannan Maqala Itace ta Kammalawa Kuma Zankara Haskamana Wasu Abebenda Zamu kara Lura Dasu Muma Mudau Izina Sannan Mukula DA Sha'anin YAHUDAWA Dakuma Kokarin Gujewa Turbarsu ta Munafurci Dayaudara.

 👉Muyi Hakuri da Junanmu muna Tsayuwa Domin Neman Fahimtar Juna Yayin Rikicin Addini ko Qabilanci. 👉Kada Shigar Tsaraici Na Matan YAHUDAWAn Yamma ya rudeka Ka Kwaso Bala'i Wa Kasarku. 👉Kuyi Kokarin Koran Tsarin Rayuwarsu DA Al'adunsu Na Dabbanci Kuyi Hukumci da Littattafanku. 👉Kutabbatar Kuna Rike DA Tarihin Duniya Awulkanci Wani Lokaci idan Fitina Ta Auku Ku Nemi Maslaha daga Tarihin Al'umomin Bayanku. 👉Kada Kubar 'ya'yanku Akasashen Turawan Yamma Kawai Suna Karatun Boko Batareda Koyar Dasu Addini ba. 👉Kutabbatar Kuna Kwatanta Aiki Tsarin Addininku Domin Gujewa Sa'banin Zamani. 👉Kada Kukarbi Wani Tallafin Magani Ko Abinci Daga Garesu Harasai Masana Daga Kasarku Sun Tantance. 👉Kada Kuyarda Kukarbi Bashi daga Garesu Duk Matsin Rayuwa Saidai Idan Zakuyi Trade By Barter. 👉Ku Sanya Masana Akan Dukkan Wasu Muqaman Gofnati Ba Jahilaiba Kuma Masu Addini Ba 'Yan Duniya ba. Akwai Dalilai Dayawa Amman Zantsaya Anan Domin Kada Rubutun Nawa Yazamto Najashi Yayi Yawa Anan Nake Cewa Daku Bissalam. Nine Naku Ismail Hussaini Alpholtawy

Comments

Popular posts from this blog

7 throwback photos of President Muhammadu Buhari as young man who loved his family and job

10 most Religious Countries in the World by Perception

Read Why Muslims Wear White Ihram Clothing During Hajj Pilgrimage